Golf
Add news
News

'Tsantsar mugunta' — Trump da Musk da Netanyahu sun fito a cikin shirin AI na yadda za a mayar da Gaza - TRT Afrika

0 37
Masu amfani da shafukan sada zumunta sun mayar da martani cikin ɓacin rai da ƙorafe-ƙorafe bayan da aka wallafa wani bidiyo na AI a shafukan Donald Trump da ke nuna yadda aka sake gina Gaza da Isra'ila ta lalata zuwa wani wurin shaƙatawa na bakin teku, mai ɗauke da wani mutum-mutumin zinare na shugaban ƙasar Amurka.Bidiyon, wanda aka kalle shi sau miliyoyi a Instagram aka kuma yaɗa shi sau dubbai a kan shafin sadarwa na Trump na Truth Social da safiyar Laraba, ya jawo cece-ku-ce a intanet, inda masu sharhi da yawa suka kira shi "mugunta tsantsa", "wariyar launin fata" da "son kawar da wasu ƙabilu."Bidiyon mai tsawon sakan 33 mai taken "Gaza 2025 What's Next?" wato "Gaza a 2025 Mene ne Mataki na Gaba?" ya fara da nuna mutrane a barbaje a kan titi mai ɗauke da tarin ɓaraguzan mutane suna fitowa da kuma masu fitowa daga ramukan ƙarƙashin ƙasa zuwa bakin teku mai bishiyoyi dabino da jiragen ruwa.Trump ya bijiro da shirin cewa Amurka ta mallaki Gaza wanda a karkashinsa za a kori al'ummar Fa...

Comments

Комментарии для сайта Cackle
Загрузка...

More news:

Read on Sportsweek.org:

Other sports

Sponsored